An ƙaddamar da ƙungiyar haɗin gwiwa don yiwa aiki hajji hidima a Jihar Adamawa.
Shugabanni a ƙungiyar sun bayyana cewa maƙasudin kafata shine domin su bada tasu gudunmawar wajen tabbatar da ayyukan alheri da a ke yi domin kawo sauyi mai kyau a hada-hadar aikin hajji a Jihar Adamawa.
Ƴan ƙungiyar sun fito ne daga jihohi 21 na jihar da manufa guda ɗaya ta bada gudunmawa a wajen cigaban hajji




