Shugaban Kula da Masallacin Harami, Abdul Rahman Al Sidais tare da Sheikh Maher Al Muaiqly sun ƙaddamar da sabon injin feshin maganin kashe ƙwayoyin cututtuka mai sarrafa kansa.
Shugaban Kula da Masallacin Harami,Abdul Rahman Al Sidais tare da Sheikh Maher Al Muaiqly sun ƙaddamar da sabon injin feshin maganin kashe ƙwayoyin cututtuka mai sarrafa kansa.
Za a sanya wannan inji a gurare da dama a cikin Masallacin Harami.