An killace yankin jikin Ka’aba na wucin gadi domin feshin magani
Yankin jikin Ka'aba, waje mafi tsarki a Musulunci ya kasance ba kowa tun safiyar Alhamis yayin da ma'aikatan lafiya su ke tsaftace harabar sakamakon...
Hajj 2020: Hukumar kula da walwalar alhazai ta Kano za ta fara horas da...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da jin dadi da walwalar alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za ta fara kashin farko na ilimantarwa da...
Muƙaddashin minista ya gana da gwamnan Makkah kan shirye-shiryen Hajjin 2021
Gwamnan Makkah, Mai-martaba Yarima Badr bin Sultan ya gana da Muƙaddashin Ministan Hajji da Ummara a kan shirye-shiryen Hajjin bana.
IHR ta yi kira da...
Shugaban Mahajjata na Sakkwato ya bukaci jami’in rajistar da ya himmatu
IHR
Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai na Sakkwato, Alh, Mukhtari Bello Maigona ya bukaci jami’an rajistar alhazai a jihar su ci gaba da jajircewa wajen...
Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 bayan an musu feshin magani
Ma'aikatar Harkokin Addini ta Saudi Arebiya ta buɗe masallatai 44 da ta rufe sakamakon ƙaruwar annobar COVID-19 a ƙasar.
An buɗe masallatan ne bayan an...
Hajjin 2021: Hukumar Hajji ta Katsina ta fara shirye-shirye
Hukumar kula da Jin Daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Katsina ta ce ta kammala tsare-tsare na fara rijistar maniyyata na Hajjin 2021.
Shugaban hukumar,...
Saudiya ta fara shigar da sabbin kayayyaki a Masjid Al Haram
Kasar Saudiya ta fara shigar da sabbin kayan girke-girke
A wani bangare na aikin fadada Haram, Shugaban Babban Masallacin Juma'a na Holly ya ba da...
Nuna Halin Girma, Kyauta Da Karamci Irin Na Annabi Muhammad (SAW)!
Daga Imam Murtadha Gusau
Talata, 15/12/2020
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai
Assalamu Alaikum
Ya ku 'yan uwa masu daraja, ku sani, duk duniya ta shaida cewa...
Sansanin Alhazai: IHR tayi kira ga gwamnonin Naija Delta da su kwaikwayi Obaseki
Daga Mustapha Adamu
Independent Hajj Reporters, Ƙungiya mai zaman kan ta da ta ke kwai rahotanni kan Hajji da Ummara ta yabawa Gwamnan Jihar Edo,...










