Hajji 2024: Kwamishinan NAHCON ya ziyarci Hukumar Alhzai ta Jihar Katsina
A yayin da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ke ci gaba da shirye-shiryen ƙarshe na fara jigilar maniyyatan Hajjin bana, Kwamishina...
HAJJ 2022: NAHCON ta yi yarjejeniya da kamfanonin jiragen sama na Max, Azman, Flynas
Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, a jiya Juma’a, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar jigilar alhazai da wasu kamfanonin...
Kwamitin Adashin Gata na Hajji ya miƙa rahoto ga shugaban NAHCON
Daga Mustapha Adamu Kwamitin da a ka kafa domin tabbatar da cigaban sabon tsarin nan mai taken Adashin Gata na...
NAHCON ta miƙawa NBTE takardar neman sahalewar kafa Cibiyar Horaswar Aikin Hajji
Daga Mustapha Adamu Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta miƙawa Hukumar Ilimin Fasahohi ta Ƙasa (NBTE) takarda mai ɗauke da...
Hajjin 2020: Maniyyata 46 ne cikin 1,169 suka nemi a maido musu da kuɗaɗen...
Daga Mustapha Adamu Maniyyata 46 a cikin 1,169 da suka biya kuɗin ajiya na Hajjin bana ne suka nemi a...
YANZU-YANZU: Tsohon Shugaban NAHCON, Mukhtar ya yi magana kan Hajjin 2020
Tsohon Shugaban Hukumar Kula Da Hajji ta Kasa, NAHCON da ya sauka kwanan nan, Barista Abdullahi Muhammad Mukhtar ya ce "neman soke Aikin Hajjin...
COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...
An yabawa Independent Hajj Reporters kan samar da kafar labarai ta Hausa
Daga Jabiru A Hassan, Kano. Maniyyata zuwa aikin Hajji da Umrah da sauran masu ruwa da tsaki kan Hajji...
COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
SADAUKARWA
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...






