ZIKRULLAH NAHCON CHAIRMAN

Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi

SADAUKARWA Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...

Hajjin 2020: Maniyyata 46 ne cikin 1,169 suka nemi a maido musu da kuɗaɗen...

  Daga Mustapha Adamu     Maniyyata 46 a cikin 1,169 da suka biya kuɗin ajiya na Hajjin bana ne suka nemi a...
Kaaba

COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...

HAJJ 2022: NAHCON ta yi yarjejeniya da kamfanonin jiragen sama na Max, Azman, Flynas

Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, a jiya Juma’a, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar jigilar alhazai da wasu kamfanonin...

NAHCON ta miƙawa NBTE takardar neman sahalewar kafa Cibiyar Horaswar Aikin Hajji

    Daga Mustapha Adamu     Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta miƙawa Hukumar Ilimin Fasahohi ta Ƙasa (NBTE) takarda mai ɗauke da...

NAHCON ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya tare da Masu ba da sabis na...

NAHCON ta rattaba hannu kan yarjejeniya da masu dawainiya na iikin hajji na Saudiyya don Mahajjata na kasashen Afirka wadanda ba larabawa baShugaban NAHCON,...

An yabawa Independent Hajj Reporters kan samar da kafar labarai ta Hausa

Daga Jabiru A Hassan, Kano. Maniyyata zuwa aikin Hajji da Umrah da sauran masu ruwa da tsaki kan Hajji...

Yadda NAHCON ke kujerar Muktar, ke gudanar da aikin Hajji na 2019 ba tare...

 NAHCON ke kujerar Muktar, ke gudanar da aikin Hajji na 2019 ba tare da tallafin gwamnati baBy Abubakar Ahmadu MaishanuHukumar kula da aikin hajji...

YANZU-YANZU: Tsohon Shugaban NAHCON, Mukhtar ya yi magana kan Hajjin 2020

Tsohon Shugaban Hukumar Kula Da Hajji ta Kasa, NAHCON da ya sauka kwanan nan, Barista Abdullahi Muhammad Mukhtar ya ce "neman soke Aikin Hajjin...

Hajji 2024: Kwamishinan NAHCON ya ziyarci Hukumar Alhzai ta Jihar Katsina

A yayin da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ke ci gaba da shirye-shiryen ƙarshe na fara jigilar maniyyatan Hajjin bana, Kwamishina...