HAJJI 2026: Ku Yi Koyi da Gwamnan Jigawa – Kiran CSO Ga Gwamnonin Jihohi

  Cibiyar Independent Hajj Reporters (IHR) mai bibiya tare da yaɗa rahotannin ayyukan Hajji da Umara, ta yi kira ga Gwamnonin Jihohi 36 na ƙsar...

Ƙa’idojin Ma’aikatar Hajji Ta Saudiyya Kan Tanadin Masauki Da Kamfanonin Hidimta Wa Mahajjata

  Daga Ibrahim Muhammad   Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da sabbin ƙa’idoji da ke tsara yadda ƙasashe za su ɗauki kamfanoni masu yi...

HUKUMAR ALHAZAI TA JIHAR BAUCHI TA GUDANAR DA ZIYARAR WAYAR DA KAI A TORO...

    Hukumar Alhazai ta Jihar Bauchi ta gudanar da ziyarar wayar da kai a Karamar Hukumar Toro domin sanar da al’umma muhimmancin biyan kudaden aikin...

Hukumar Alhazai Ta Jigawa Za Ta Shirya Taron Bita Na Musamman Ga Jami’anta

  A kokarin ta na ci gaba da zaburar da ma’aikatan ta, Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce za ta shirya taron...

Sanata Ndume ya bukaci da a dawo da tallafin aikin Hajji a Nijeriya

  Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijan Najeriya kan harkokin ƙasashen waje a lokacin aikin hajjin 2025, Sanata Ali Ndume ya buƙaci da a mayar da...

BAYANI: Sabbin hanyoyin da za a bi don samun Visa ta Umrah ta hanyar Nusuk

    Tun daga ranar 14 ga watan Zul-Hijja, an fara aiwatar da wasu sabbin tsare-tsare a dandalin ''Nusuk'' na ma'aikatar aikin hajji da umrah ta...

Gwamnan Sakkwato ya baiwa kowanne mahajjaci Naira dubu 450 a Makkah

  Kowane mahajjaci, daga cikin mahajjata 3,200 daga jihar Sakkwato ya samu Riyal 1000 na Saudiyya wanda ya kai Naira dubu 450,000 a matsayin barka...

Sama da alhazai miliyan 1 da dubu 673 ne su ka yi aikin Hajjin...

Sama da alhazai miliyan 1 da dubu 673 ne su ka yi aikin Hajjin bana Alhazai 1,673,230 ne su ka halarci aikin Hajjin bana, 2025...
Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 don gudanar da Hajjin 2025

Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 don gudanar da Hajjin 2025

Saudiyya ta tura sama da jami’an tsaro 40,000 don tabbatar da tsaro yayin aikin hajjin 2025. Da yake jawabi a wani bikin gagarumin faretin soji...
Mahajjaciyar Jihar Filato Ta Rasu A Saudiyya

Mahajjaciyar Jihar Filato Ta Rasu A Saudiyya

Allah Ya yi wa Hajiya Jamila Muhammad rasuwa a ranar Litinin, 2 ga watan Yuni, 2025 a Saudiyya. Marigayiya Jamila na ɗaya daga cikin mahajjatan...