NAHCON ta bukaci maniyyata aikin Hajji su kai rahotan masu sayar da Bizar Saudiyya...

    Hukumar kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta bukaci ‘yan Najeriya da su rika kai rahoton duk wani mutum – ciki har da...

Kamfanin jirgin sama na Flynas ya horas da ma’aikatan Najeriya gabanin aikin Hajjin 2025

  Flynas, kamfanin jiragen sama da Saudiyya ta amince da shi domin jigilar alhazai daga Najeriya, ya horas da sama da ma’aikata 100 daga sassa...

Hajjin bana: Sarki Sanusi ya bukaci da a dawo da nadin Amirul Hajj na...

    Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta sake duba yiwuwar dawo da nada Amirul Hajj...

Hajjin bana: Hukumar alhazain jihar kwara ta sanar da ranar fara jigilar alhazai zuwa...

  Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara ta sanar da cewa rukunin farko na maniyyatan jihar za su tashi daga filin jirgin sama na...

Hajjin bana: AHUON ta kulla yarjejeniyar jigilar alhazai da kamfanin jirgin sama na Umza

  Kungiyar kamfanoni masu zaman kansu da ke jigilar  Hajji da Umrah ta ƙasa (AHOUN) ta sanar da yin hadin gwiwa da kamfanin jirgin sama...

Sama da maniyyata 1,000 sun biya dukka kuɗin aikin Hajjin bana a Jigawa

  Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce sama da maniyyata 1,000 daga jihar sun biya cikakken kudin aikin Hajji na N8, 457,...

Hajjin bana: Saudiya ta sanar da ranar da masu aikin Umrah za su bar...

Ma'aikatar aikin Hajj da Umrah ta Saudi Arabiya ta kebe ranar 1 ga watan Dhul Qada, wadda ta zo dai-dai da 29 ga watan...

Nigeria da Saudiyya sun sanya hannu a yarjejeniya don yaƙi da miyagun ƙwayoyi

    Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA da takwararta ta Saudi Arebiya, GDNC, sun rattaba hannu kan yarjejeniyar yaƙi da masu fataucin...

Hajjin bana: Jirgin PIA zai yi jigilar maniyyatan Pakistan 56,000 zuwa Saudiya

    Kamfanin jiragen sama na Pakistan International Airlines (PIA) ya bayyana shirinsa na tashin jirage, a tsare-tsare na aikin Hajjin 2025 da ya fitar.   Kamfanin ya...

Saudiyya ta buɗe cibiyar sabunta kuncen Harami

  Sashen kula da tufafi da kwalliya na Ma'aikatar Al'adu ta Saudi Arebiya ya ƙirƙiro wani tsari na sabunta haramin da aka yi amfani da...