Hajjin 2022: Hukumar alhazai ta Kano ta kama wa alhazanta masaukai kusa da Harami

A shirye-shiryenta na tunkarar aikin Hajjin 2022, hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce ta samu masaukin maniyatan ta a unguwar da...

Hajjin 2022: Yau za a fara yi wa maniyyata 1,562 alluran rigakafi a Legas

Yayin da a ke tunkarar ranar fara jigilar alhazai zuwa Saudi Arebiya, a shirye-shirye da ta ke yi na Hajjin bana, gwamnatin Jihar Legas,...

Hajjin 2022: Hukumar Alhazai ta Abuja ta samar da ganganriyar masauki ga maniyyatanta

Hukumar Alhazai ta Babban birnin Tarayya Abuja ta tanadi masaukin da ya dace da maniyyatan bana a birnin Makkah na kasar Saudiyya. Daraktan Hukumar Jin...

Kudu-maso-Kudu na bada haɗin kai wajen shirye-shiryen Hajjin bana – Kwamishina

Kwamishina a Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, mai kula da Shiyyar Kudu-maso-Kudu, Alhaji Sadiq Musa, ya bayyana cewa Shiyyar na baiwa hukumar haɗin kai...

DA DUMI-DUMI: NAHCON ta kafa kwamitin tantance kudi aikin Hajjin bana

Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta kafa kwamitin tantance hakikanin kuɗin aikin Hajjin 2022. Kwamitin da ya yi zama jiya a ofishin NAHCON da...

Hajjin 2022: Mahukuntan Saudiyya sun fitar da sabbin dokoki ga kamfanonin jirage

Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama ta ƙasar Saudi Arabiya, ta fitar da wasu sabbin dokoki ga kamfanonin jiragen da za su yi...

Hajj 2022: Ku yi hankali da ƴan damfara, Hukumar alhazai ta Kano ta ja...

Hukumar Jin daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta gargaɗi maniyyatan jihar da su yi hankali da ƴan damfara idan su ka je Saudiya. Daraktan wayar...

Daga yau ba shiga Makka ba tare da shaidar izini ta Hajji ko Ummara...

Da ga yau, an haramta shiga birnin Makka ga mazauna Saudi Arebiya, sai dai waɗanda su ke da shaidar izinin aiki, Hajji ko kuma...

Hajjin 2022: Masari ya tura tawaga Saudiya domin kama masaukin alhazan Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya tura tawaga zuwa Saudi Arebiya domin kama wa alhazan jihar masauki da tanadar musu da sauran...

HAJJIN 2022: Hukumar alhazai ta Abuja za ta fara tantance lafiyar maniyyata daga ran...

Hukumar Alhazai Musulmai ta Abuja za ta fara aikin tantance maniyyatan aikin Hajji na 2022 a ranar 13 ga Mayu, 2022 a sansanin ...