A Madina, Buhari ya yi addu’ar samun dawwamammen zaman lafiya a Nijeriya

A ziyarsa ya zuwa ƙasar Saudiyya, Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Madina inda ya gabatar da sallolin Magriba da Isha. A yayin...

HAJJIN 2022: Hukumar alhazai ta Abuja za ta fara tantance lafiyar maniyyata daga ran...

Hukumar Alhazai Musulmai ta Abuja za ta fara aikin tantance maniyyatan aikin Hajji na 2022 a ranar 13 ga Mayu, 2022 a sansanin ...

Mu na sa ran kammala jigilar alhazai a ranar 12 ga watan Yuni —...

Kamfanin jiragen sama na Aero Contractors, a jiya Lahadi ya ce zai kammala jigilar maniyyatan Najeriya 8,033 da aka ware masa don aikin Hajjin...

Hajjin 2022: Saudiya ta hana Alhazai shiga jirgi da zam-zam a jakar hannu

Hukumar Sufurin Jiragen Sama ta Saudi Arebiya ta fitar da sanarwar hana alhazai shiga jirgi da ruwan zam-zam a jakar hannu yayin barin ƙasar...

Kuɗin Hajjn 2024: Ku fara ajiye Naira miliyan 3, gwamnatin Katsina ta fadawa maniyyata

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda, ya amince da fara rijistar maniyyata aikin hajjin 2024 da kuma karbar kashin farko na kuɗin daga...

Hukumar alhazai ta Abuja ta buƙaci mamiyyata su cika kuɗin Hajjin su zuwa N2.5m

Hukumar Alhazai ta Birnin Tarayya Abuja, FCT, ta bukaci maniyyatan da su ka biya kasa da mafi karancin Naira Miliyan 2.5 na kuɗin...

Hajjin 2022: Yau za a fara yi wa maniyyata 1,562 alluran rigakafi a Legas

Yayin da a ke tunkarar ranar fara jigilar alhazai zuwa Saudi Arebiya, a shirye-shirye da ta ke yi na Hajjin bana, gwamnatin Jihar Legas,...

Hajj 2022: Gwamnatin Zamfara ta mayar wa alhazai 1,318 naira 50,000 kowanne

Gwamnatin jihar Zamfara ta mayar wa da kowane mahajjaci daga cikin alhazai 1, 318 da suka yi aikin hajjin bana zuwa kasar Saudiyya Naira...

Hajj 2024: Saudi Islamic Affairs Ministry launch 3D Hajj app in Morocco

The app received praise for its comprehensive content and technical capabilities, as well as for providing pilgrims with valuable information related to Hajj and...

Hajj Reporters ta yabawa Kano, Katsina kan maidowa maniyyata kuɗaɗensu

Hajj Reporters (IHR), Ƙungiya mai zaman kan ta da ke kawo rahotanni kan Hajji da Ummara ta yabawa Hukumomin Jin Daɗin da Walwalar Alhazai...