Hukumar Hajji a Kaduna ta ƙirƙiro da shirin jigilar alhazai kan tsarin COVID-19

Hukumar Kula da Walwala da Ji daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna ta ƙirƙiro da wani tsari na baiɗaya a kan COVID-19 wanda zai mata...

NA MUSAMMAN: Ran 18 ga Febrairu Ƴan Nijeriya 25 za su tashi zuwa Saudiya...

Kamfanin Sufurin Jiragen Sama na New Crescent Travel da haɗin gwiwar Raudah Travels And Tours Ltd sun shirya tsaf domin kwasar alhazan Ummara 25...

FCT Minister Lauds NAHCON, urges synergy with Hajj Stakeholder

Press Releases A team from the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) led by its Chairman, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan paid a familiarization visit...

IHR ta yi kira da a riƙa kyautata hidimar alhazai

Ƙungiyar Masu Rahoto kan Hajji da Ummara, wacce aka fi sani da Independent Hajj Reporters (IHR) tayi kira ga masu ruwa da tsaki a...

Mun maida alhazan Ummara 700,000 gida lafiya lokacin da COVID-19 ta ɓarke- Saudiya

Ministan Hajji da Ummara na Saudi Arebiya, Dr. Muhammad Saleh Benten, a ranar Alhamis ya bayyana cewa ƙasar ta maida alhazan Ummara ƴan ƙasashen...

Hajj Fund net profit reached JD7m in 2020

The Hajj Fund in 2020 achieved a net profit of nearly JD7 million, Minister of Awqaf and Islamic Affairs Mohammad Khalaileh announced on Wednesday....

MY UMRAH 2021 EXPERIENCE (2), By Ustaz Abubakr Siddeeq Muhammad

The first part of this piece elicited some questions from readers. What is the best visa to use - Umrah or entry - for...

Nan da makonni 2 za a bar Alhazan Ummara su ziyarci kabarin Annabi

Babban Ofishin Kula da Harkokin Masallatan Harami Biyu ya amince da bawa Alhazan Ummara damar kai ziyara kabarin Annabi Muhammadu (SAW) nan da makonni...

Awanni uku kawai za a riƙa yi a Ummara

Yayin da Saudi Arebiya ke shirin buɗe aikin Ummara a ranar 4 ga watan Oktoba, awanni uku kawai aka bawa kowa yayi Ummara a...