Sama da alhazai miliyan 1 da dubu 673 ne su ka yi aikin Hajjin...

Sama da alhazai miliyan 1 da dubu 673 ne su ka yi aikin Hajjin bana Alhazai 1,673,230 ne su ka halarci aikin Hajjin bana, 2025...
Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 don gudanar da Hajjin 2025

Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 don gudanar da Hajjin 2025

Saudiyya ta tura sama da jami’an tsaro 40,000 don tabbatar da tsaro yayin aikin hajjin 2025. Da yake jawabi a wani bikin gagarumin faretin soji...
Mahajjaciyar Jihar Filato Ta Rasu A Saudiyya

Mahajjaciyar Jihar Filato Ta Rasu A Saudiyya

Allah Ya yi wa Hajiya Jamila Muhammad rasuwa a ranar Litinin, 2 ga watan Yuni, 2025 a Saudiyya. Marigayiya Jamila na ɗaya daga cikin mahajjatan...

Za a fassara Hudubar Hajj ta shekarar 1446 zuwa harsuna 34 a ranar Alhamis,...

Za a fassara Hudubar Hajj ta shekarar 1446 zuwa harsuna 34 a ranar Alhamis, 9 ga Dhul Hijjah 1446, kamar yadda shafin Haramain Sharifain...
Hajjin bana: Maniyyaciya daga Najeriya ta maida dalar Amurka 5,000 da ta tsinta ga wani maniyyaci ɗan ƙasar Russia

Hajjin bana: Maniyyaciya daga Najeriya ta maida dalar Amurka 5,000 da ta tsinta ga...

Wata maniyyaciya ƴar Najeriya mai suna Hajiya Zainab daga Jihar Plateau ta mayar da kudi har dala $5,000 da ta tsinta ga mamallakinsu, wani...

Hajjin bana: Alhazan Nijeriya 34,647 na Makka, in ji NAHCON

      Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ta ce kawo yanzu maniyyatan Najeriya 34,647 ne a birnin Makkah bayan sun kammala zaman Madina domin gudanar da...

Hajjin bana: Maniyyaci daga Nijeriya ya rasu a Saudiyya

    Wani maniyyacin aikin hajjin bana, da aka baiyana sunan sa da Alhaji Saleh ya rasu.   Maniyyacin ya zo ne ta jihar Abia kuma shi ne...

Hajjin bana: Rukunin malamai na NAHCON sun yi wa Tinubu da Nijeriya addu’a a...

Hajjin bana: Rukunin malamai na NAHCON sun yi wa Tinubu da Nijeriya addu'a a Madina Rukunin malamai da Hukumar alhazai ta kasa NAHCON, ta dauki...

Hajjin bana: Alhazan Nijeriya sun koka kan rashin samun aiyukan jami’an lafiya da katin...

Alhazan Nijeriya da ke Saudi Arebiya don gudanar da aikin Hajjin bana sun koka kan tsaiko da ake samu wajen samun katin shidar mahahajjaci...

Hajjin bana: NAHCON ta kai ziyarar gani-da-ido wajen da ake abincin alhazai

  Hukumar aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON, ta na ci gaba da ƙara himma wajen ganin an samu cikakkiyar nasarar aikin Hajjin wannan shekarar ta...