HAJJ 2022: NAHCON ta yi yarjejeniya da kamfanonin jiragen sama na Max, Azman, Flynas

Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, a jiya Juma’a, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar jigilar alhazai da wasu kamfanonin...

Hajji 2024: Kwamishinan NAHCON ya ziyarci Hukumar Alhzai ta Jihar Katsina

A yayin da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ke ci gaba da shirye-shiryen ƙarshe na fara jigilar maniyyatan Hajjin bana, Kwamishina...
ZIKRULLAH NAHCON CHAIRMAN

Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi

SADAUKARWA Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...
Hajjin bana: Maniyyaciya daga Najeriya ta maida dalar Amurka 5,000 da ta tsinta ga wani maniyyaci ɗan ƙasar Russia

Shin kun san cewa akwai hanyoyin gudanar da aikin Hajji iri uku? Ga bambancinsu

Shin kun san cewa akawai yanayin aikin Hajji daban-daban? Duk lokacin da mahajjaci zai gudanar da ibadarsa, akwai salo kala uku da zai iya yin...

Babban Bankin Najeriya CBN zai samu N5.4bn daga kudin aikin Hajjin 2026

Ana hasashen Babban Bankin Najeriya (CBN) zai samu kusan Naira biliyan 5.4 a matsayin kudin gudanar da hada-hadar kudade daga aikin Hajjin shekarar 2026. Wadannan...

Na cimma manufofi 17 lokacin da nake shugabancin NAHCON- Barr. Abdullahi Mukhtar

Barr Abdullahi MukhtarShugaban hukumar ta NAHCON mai barin gado, Barista Abdullahi Mukhtar Mohammed ya ce lokacin da yana shugabancin hukumar, ya cimma manufofi guda...
Max Airline Conveying pigrims

COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...

Daga Mustapha Adamu Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...

Kwamitin Adashin Gata na Hajji ya miƙa rahoto ga shugaban NAHCON

       Daga Mustapha Adamu   Kwamitin da a ka kafa domin tabbatar da cigaban sabon tsarin nan mai taken Adashin Gata na...
Kaaba

COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...

An yabawa Independent Hajj Reporters kan samar da kafar labarai ta Hausa

Daga Jabiru A Hassan, Kano. Maniyyata zuwa aikin Hajji da Umrah da sauran masu ruwa da tsaki kan Hajji...