DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Kwamishina a NAHCON, Idoko ya rasu
Tsohon Kwamishina kuma mamba a Kwamitin Gudanarwa na Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Dafta Adam Idoko ya rasu.Ya rasu a asibiti a Abuja bayan...
Hajjin 2021: IHR ta shawarci NAHCON kan yiwa maniyyata rijista daidai da ƙa’idojin korona
Ƙungiyar Masu Rahoto kan Hajji da Ummara, wacce a ka fi sani da Independent Hajj Reporters (IHR) ta yi kira ga Hukumar...
YANZU-YANZU: Za a iya janye dakatar da Umrah ran 17 ga Yuni, na Hajjin...
Daga Mustapha AdamuDa yiwuwar Masarautar Saudi Arebiya ta janye dakatarwar da ta yi wa Umrah idan zangon Umrah din na wannan shekarar ya kare...
Ba za a bar wanda ake zargi da corona ya shiga Masallacin Harami ba
Duk wanda ake zargin yana ɗauke da ƙwayar cutar corona ba za a bar shi ya shiga Masallacin Harami ba a ranar da za...
Bidiyo: SIFFOFIN HAJJ RITUALS na 1965 A CIGABA
KALLO DA RUGUN HAJJ 1965 A CIGABABidiyo bidiyon ne wanda ke nuna MULKIN NAZAR HAJJ NA 1965 A CIGABA.
FRIDAY REFLECTION with B.Y Muhammad: My Brothers and Sisters, Forgive and Overlook
There is a golden rule that governs human history – to win you must be magnanimous. Learning to forgive our fellow men...
ABU ta haɗa gwiwa da Jami’a a Saudiyya kan ilimin gudanar da aikin Hajji
Jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) ta fara shirye-shiryen haɗin gwiwa da Jami'ar Ummul-Qura da ke Makka, Saudi Arebiya a kan ilimin...
Kadan Daga Cikin Hakkin Mata A Musulunci
Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Ya ku bayin Allah, ku sani, lallai...
Mata 1,500 aka ɗauka domin yiwa alhazai mata hidima a Harami
Babban Ofishin Kula da Masallacin Harami da na Ma'aiki ya ɗauki mata 1,500 aiki domin hidimatawa alhazai mata da waɗanda za su...
Hajjin 2021: Kaduna za ta fara rijistar alhazai ran Litinin
Hukumar Kula da Jin daɗi da Walwalar Alhazai Musulmai ta Jihar Kaduna ta ce za ta fara rijistar alhazan a ranar Litinin.Wata sanarwa da...





