Mata 1,500 aka ɗauka domin yiwa alhazai mata hidima a Harami

    Babban Ofishin Kula da Masallacin Harami da na Ma'aiki ya ɗauki mata 1,500 aiki domin hidimatawa alhazai mata da waɗanda za su...

Hajjin 2021: Kaduna za ta fara rijistar alhazai ran Litinin

 Hukumar Kula da Jin daɗi da Walwalar Alhazai Musulmai ta Jihar Kaduna ta ce za ta fara rijistar alhazan a ranar Litinin.Wata sanarwa da...

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Kwamishina a NAHCON, Idoko ya rasu

 Tsohon Kwamishina kuma mamba a Kwamitin Gudanarwa na Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON, Dafta Adam Idoko ya rasu.Ya rasu a asibiti a Abuja bayan...

Ba za a bar wanda ake zargi da corona ya shiga Masallacin Harami ba

 Duk wanda ake zargin yana ɗauke da ƙwayar cutar corona ba za a bar shi ya shiga Masallacin Harami ba a ranar da za...

Hajjin 2021: IHR ta shawarci NAHCON kan yiwa maniyyata rijista daidai da ƙa’idojin korona

    Ƙungiyar Masu Rahoto kan Hajji da Ummara, wacce a ka fi sani da Independent Hajj Reporters (IHR) ta yi kira ga Hukumar...

FRIDAY REFLECTION with B.Y Muhammad: My Brothers and Sisters, Forgive and Overlook

    There is a golden rule that governs human history – to win you must be magnanimous.  Learning to forgive our fellow men...

YANZU-YANZU: Za a iya janye dakatar da Umrah ran 17 ga Yuni, na Hajjin...

Daga Mustapha AdamuDa yiwuwar Masarautar Saudi Arebiya ta janye dakatarwar da ta yi wa Umrah idan zangon Umrah din na wannan shekarar ya kare...

Bidiyo: SIFFOFIN HAJJ RITUALS na 1965 A CIGABA

KALLO DA RUGUN HAJJ 1965 A CIGABABidiyo bidiyon ne wanda ke nuna MULKIN NAZAR HAJJ NA 1965 A CIGABA.

Saudiya ta sake ɗage dakatarwar sufurin jiragen sama, ta buɗe iyakokin ta

 A ranar Asabar ne dai, ƙarfe 11 na safe Saudi Arebiya ta ɗage dakatarwar da ta yi ta sufurin jiragen sama zuwa ƙasashen waje...

Za a samar da guraren amfani da na’urar WiFi 60,000 a masallatan harami da...

  A ƙalla gurare 60,000 ne za a samar da na'urar WiFi kyauta a guraren al'umma a faɗin ƙasar Saudi Arebiya a wani ɓangare...