Egyptian Parliament approves draft law for Umrah portal
The House of Representatives’ tourism and civil aviation committee, headed by MP Nora Ali, approved the draft law submitted by the government regarding the...
COVID-19: Masu harkar Hajji da Ummara na tsananin buƙatar tallafi
Masu harkokin jigilar Hajji da Ummara sun koka a kan cewa suna tsananin buƙatar tallafi daga gwamnatin tarayya domin su samu su cigaba da...
Rukunin farko na alhazan Ummara 75 a Nijeriya ya tashi zuwa Saudiya
Rukunin farko na alhazan Ummara a Nijeriya waɗanda za su yi ibadar Ummara tun bayan da aka dakatar da ibadar sakamakon annobar korona, ya...
Saudi za ta janye dakatarwar da ta yiwa harkar sufuri ran 31 ga wata
Za ta buɗe dukkanin jigilar jiragen na ƙasashen waje
Saudi Arebiya ta amince da ɗage duk wani takunkumi na harkar sufuri da ta saka na...
An ƙaddamar da shafin gudanar da Hajji ta internet da kati mai na’ura
Ma'aikatar Harakokin Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta ƙaddamar da sabon shafin gudanar da Hajji ta internet da kuma kati...
Majalisar manyan malaman Saudiyya sun yi Allah wadai da ɓatanci ga Annabi
Majalisar Manyan Malami ta Saudi Arebiya ranar Lahadi ta tabbatar da cewa ɓatanci ga Annabi Mai Tsira da Aminci, da sauran annabawa da manzanni...
Hajjin 2021: NAHCON ta haɗa gwiwa da PTF don samar da matakan kariya korona
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON da kuma Kwamitin Shugaban Ƙasa na Yaƙi da Korona, PTF, da ma Hukumar Lafiya ta Ƙasa sun fara...
NAHCON ta buɗe sabon sashin na yaƙi da zamba
Hukumar kula da Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ƙaddamar da sabon sashi na yaƙi da zamba da kuma tabbatar da gaskiya...
A minti 35 kacal ake feshin kashe ƙwayoyin cututtuka a masallacin Harami
Babban Ofishin Kula da Babban Masallaci Mai tsarki da Masallacin Ma'aiki na gagarumin ƙoƙarin feshin maganin kashe ƙwayoyin cututtuka da na...
Hajjreporters Ta Yiwa AHUON Ta’aziyyar Rasuwar Shugabanta na Ƙasa
Daga Jabiru Hassan, Kano Ƙungiyar Ƴan Jarida Masu bada Rahotanni kan Aikinikin Hajji da Umara, watau Independent Hajjreporters(IHR) ta nuna alhininta na...






