Majalisar manyan malaman Saudiyya sun yi Allah wadai da ɓatanci ga Annabi
Majalisar Manyan Malami ta Saudi Arebiya ranar Lahadi ta tabbatar da cewa ɓatanci ga Annabi Mai Tsira da Aminci, da sauran annabawa da manzanni...
Ba za a buɗe Masallacin Harami ran Arfa da ran Sallah ba
Mataimakin Kwamandan Jami'an Tsaro na musamman a Masallacin Harami a lokacin Hajji, Manjo Janar Mohammed Bin Wasl Al-Ahmadi ya bayyana cewa za a ci...
COVID-19: Masu harkar Hajji da Ummara na tsananin buƙatar tallafi
Masu harkokin jigilar Hajji da Ummara sun koka a kan cewa suna tsananin buƙatar tallafi daga gwamnatin tarayya domin su samu su cigaba da...
Rukunin farko na alhazan Ummara 75 a Nijeriya ya tashi zuwa Saudiya
Rukunin farko na alhazan Ummara a Nijeriya waɗanda za su yi ibadar Ummara tun bayan da aka dakatar da ibadar sakamakon annobar korona, ya...
An yi gargaɗi kan takardar shaidar Ummara ta bogi
Ma'aikatar Kula da Harkokin Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta yi jan kunne a kan takardar shaidar Ummara ta bogi. ...
Indonesia ta kafa sharuɗɗa uku kan Hajjin 2021
Hukumar Kula da Harkokin Addinai ta Indonesiya ta kafa wasu sharuɗɗa guda uku a kan Hajjin 2021, waɗanda suka zo daidai da tsare-tsaren...
Hajj 2021: An fara rijistar maniyyata a Borno
Hukumar Jin daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Borno ta fara karɓar N1,000,000 a matsayin kuɗin ajiya daga maniyyata na aikin...
Adashin Gata na Hajji: NAHCON ta fara shirin wayar da kai daga kudancin Nijeriya
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta fara shirin wayar da kai a kan Adashin Gata na Hajji da kudu maso yammacin...
YANZU-YANZU: Rukunin farko na alhazai ƴan ƙasashen waje ya sauka a Madina
Birnin Madina ya karɓi rukunin farko na alhazan Ummara waɗanda kai tsaye suka wuce birnin bayan annobar COVID-19. Alhazan, su 136 sun...
Mahjjata 25 na 2019 sun maka kamfanin sufurin jirgin sama a kotu
Adadin alhazai 25 ne ƴan ƙasar Malaysia suka kai ƙarar wani kamfanin sufurin jirgin sama ƙara a kotu, bayan da suke...
