IN 5 YEARS: Makkah Route initiative serves 618,000 Hajj pilgrims from 7 Countries
Launched in 2019, the scheme allows pilgrims to fulfill all visa, customs and health requirements at their airports of origin Process begins with issuance...
Hajj 2024 payment deadline: Oyo Muslim Pilgrims Board takes campaign to mosque, distributes flyers
The Oyo State Muslim Pilgrims Welfare's Board has embarked on the second phase of awareness campaigns to central Mosques across the State by distributing...
Hajjin 2023: Za a fara jigilar maniyyatan bana ran 21 ga Mayu – GACA
Hukumar Jiragen Sama ta Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023.
Jadawalin da GACA ta fitar...
Hajjin bana: Za a fara jigilar alhazan Kano ranar 25 ga Mayu — Danbatta
Shugaban hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, Mohammadu Abba Danbatta ya ce za a fara jigilar maniyyatan Kano a ranar Alhamis, 25 ga...
Omicron: Nigeria ta nemi Saudiya ta ɗage mata takunkumin zuwa ƙasar
Gwamnatin Nijeriya ta miƙawa Saudi Arebiya bukatarta ta ɗage dakatarwar shiga ƙasar da ta yi sakamakon ɓullar sabon nau'in korona na Omicron.
Ƙaramin Ministan Harkokin...
Hukumar lafiyar Saudiyya ta shawarci wasu rukunnan marasa lafiya da su dakata da yin...
Hukumar lafiya ta Saudi Arebiya ta yi kira ga wasu rukunnan marasa lafiya da su ɗage yin Ummara da ziyara zuwa masallaci mai tsarki.
A...
Hajj 2024: Why Alkauthar Travels should be among Nigeria’s Top 10
By Sani Tukur
I have keenly followed debates that have arisen following the announcement that Saudi Arabian authorities have asked all Hajj participating countries to...
Da Alamun Za a Murkushe COVID-19 Kafin Aikin Hajjin 2020- Kwararru
Daga Jabiru A. Hassan, Kano
Kwararru kan aikin kula da lafiyar al'umma da kuma malamai masu gudanar da fadakarwa kan al'amuran yau da kullum sun...
Hajjin bana: Hajj Reporters Alkauthar Travels sun ƙaddamar da haɗin gwiwar aiki
HAJJ REPORTERS Media Limited, mawallafan www.hajjreporters.com da Mujallar Hajj Reporters sun ƙaddamar da kulla hadin gwiwa ALKAUTHAR TRAVELS & TOURS, kamfanin da ya...
Yau za a fara jigilar alhazai a jihar Kano
Hukumar Alhazai ta Jihar Kano ta shirya fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Saudiyya don gabatar da Hajjin 2023.
Cikin sanarwar da ta fitar ta Sashen...











