Tunisia za ta yi wa maniyyata 195,000 rijistar Hajjin 2022
Ministan Harkokin Addinai na Tunisia, Ibrahim Chaibi ya baiyana cewa za a yi wa maniyyata 195,000 rijistar Hajji 2022 kafin Saudi Arebiya ta fitar...
Da Alamun Za a Murkushe COVID-19 Kafin Aikin Hajjin 2020- Kwararru
Daga Jabiru A. Hassan, Kano
Kwararru kan aikin kula da lafiyar al'umma da kuma malamai masu gudanar da fadakarwa kan al'amuran yau da kullum sun...
Hajjin 2021- Saudiya za ta ƙarawa Malaysia gurbin mutum 10,000
Gwamnatin Saudiyya ta ce ta amince da yi wa Ƙasar Malaysia ƙarin gurbi 10,000 daga gurbin da ya kamata ta samu na aikin hajjin...
Sau ɗaya tak alhazai za su yi Ummara a watan Ramadana- Saudiyya
Ma'aikatar harkokin Hajji da Ummara ta ƙasar Saudi Arebiya a ranar Lahadi ta bayyana cewa sau ɗaya tak alhaji ko hajiya za ta yi...
Omicron: Nigeria ta nemi Saudiya ta ɗage mata takunkumin zuwa ƙasar
Gwamnatin Nijeriya ta miƙawa Saudi Arebiya bukatarta ta ɗage dakatarwar shiga ƙasar da ta yi sakamakon ɓullar sabon nau'in korona na Omicron.
Ƙaramin Ministan Harkokin...
Hukumar lafiyar Saudiyya ta shawarci wasu rukunnan marasa lafiya da su dakata da yin...
Hukumar lafiya ta Saudi Arebiya ta yi kira ga wasu rukunnan marasa lafiya da su ɗage yin Ummara da ziyara zuwa masallaci mai tsarki.
A...
Hajjin 2020: Kano za ta maido da N418 ga maniyyata 359
Hukumar Kula da Jin dadin Alhazai ta Jihar Kano ta ce za ta maidowa maniyyata 359 kuɗaɗen su na Aikin Hajjin bana...
NAHCON ta ƙaddamar da shirin Adashin Gata na Hajji a Kano
Daga Jabiru Hassan, da Mustapha Adamu, Kano
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta ƙaddamar da shirin Adashin Gata na Aikin Hajji a hukumance a Jihar...
NAHCON ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya tare da Masu ba da sabis na...
NAHCON ta rattaba hannu kan yarjejeniya da masu dawainiya na iikin hajji na Saudiyya don Mahajjata na kasashen Afirka wadanda ba larabawa baShugaban NAHCON,...
NAHCON za ta horas da ma’aikatan hukumomin alhazai na jihohi kan Adashin Gata na...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta bayyana cewa za ta bawa jami'an hukumomin kula da jin daɗi da walwalar alhazai na jihohi...







