Ummara: Mutane 8 sun rasu kuma 43 sun jikkata a haɗarin mota a Madina
Mutane 8 ne su ka rasu, yayin da wasu 43 su ka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a birnin...
Nuna Halin Girma, Kyauta Da Karamci Irin Na Annabi Muhammad (SAW)!
Daga Imam Murtadha Gusau
Talata, 15/12/2020
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai
Assalamu Alaikum
Ya ku 'yan uwa masu daraja, ku sani, duk duniya ta shaida cewa...
Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Ondo ya rasu
Shugaban Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar Ondo, Alhaji Khaleel Fawehinmi ya rasu.
An rawaito cewa marigayin ya rasu ne a Ƙasar Amurka bayan gajeriyar rashin...
Hukumar lafiyar Saudiyya ta shawarci wasu rukunnan marasa lafiya da su dakata da yin...
Hukumar lafiya ta Saudi Arebiya ta yi kira ga wasu rukunnan marasa lafiya da su ɗage yin Ummara da ziyara zuwa masallaci mai tsarki.
A...
An ci tarar mutane 16 Riyal 10,000 sabo da ƙoƙarin shiga gurare masu tsarki...
Mutane goma sha shida ne aka ci tarar su har Riyal dubu goma, daidai da dalar amurka 2,666 sakamakon shiga gurare masu tsarki a...
COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...
COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...
Daga Mustapha Adamu
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
SADAUKARWA
Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi
Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...
Coronavirus: Har yanzu ba a tsaida matsaya kan Hajjin 2020 ba, in ji wakilin...
Daga Mustapha Adamu
Gwamnatin Saudi Arebiya ta ce ba ta yanke hukunci a kan ko za a yi Aikin Hajjin 2020 ko ba za a...








