Coronavirus: Har yanzu ba a tsaida matsaya kan Hajjin 2020 ba, in ji wakilin...

Daga Mustapha Adamu Gwamnatin Saudi Arebiya ta ce ba ta yanke hukunci a kan ko za a yi Aikin Hajjin 2020 ko ba za a...
Max Airline Conveying pigrims

COVID-19: NAHCON ta umarci Hukumomin Kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi su dakatar...

Daga Mustapha Adamu Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta umarci Hukumomin kula da Jin Dadin Alhazai na Jihohi da su dakatar da...
ZIKRULLAH NAHCON CHAIRMAN

Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi

SADAUKARWA Covid-19: NAHCON tabi umarnin Saudiyya na dakatar da Umrah na wucingadi Hukumar kula da harkokin Hajji ta kasa (NAHCON) ta jawo hankalin maniyyata daga Najeriya...

Ummara: Mutane 8 sun rasu kuma 43 sun jikkata a haɗarin mota a Madina

Mutane 8 ne su ka rasu, yayin da wasu 43 su ka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a birnin...
FIRST BATCH 2020 PILGRIM

An ci tarar mutane 16 Riyal 10,000 sabo da ƙoƙarin shiga gurare masu tsarki...

Mutane goma sha shida ne aka ci tarar su har Riyal dubu goma, daidai da dalar amurka 2,666 sakamakon shiga gurare masu tsarki a...
Kaaba

COVID-19: NAHCON ta yi kira ga maniyyata Umrah da su je kamfanunuwan da su...

Daga Mustapha Adamu Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta yi kira ga maniyyata Umrah wadan da su ka biya ta kamfanunuwan sufurin...

Nuna Halin Girma, Kyauta Da Karamci Irin Na Annabi Muhammad (SAW)!

Daga Imam Murtadha Gusau Talata, 15/12/2020 Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Ya ku 'yan uwa masu daraja, ku sani, duk duniya ta shaida cewa...
NIGERIA PILGRIMS MINA GOOD

Da Alamun Za a Murkushe COVID-19 Kafin Aikin Hajjin 2020- Kwararru

Daga Jabiru A. Hassan, Kano Kwararru kan aikin kula da lafiyar al'umma da kuma malamai masu gudanar da fadakarwa kan al'amuran yau da kullum sun...

Maganin Farin Jini Daga Bakin Manzon Allah (SAW)

Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai Dukkanin kyakkyawan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da amincin Allah su kara...