An fitar da sharuɗɗan shiga, kabarin ma’aiki
Babban Ofishin Kula da Masallatan Harami Biyu ya fitar da sharuɗɗa guda tara na shiga Rawdah, wato kabarin Annabi SAW.
1) Dole a aika buƙatar...
Saudiya ta taya Nijeriya murnar cika shekaru 60 da samun ƴancin kai
Ofishin Jakadancin na Masarautar Saudi Arebiya ya taya Nijeriya murnar cika shekaru 60 da samun ƴancin kai. A wani gajeren saƙo...
COVID-19: Kano da IHR za su haɗa gwiwa don horaswa kan sabbin tsare-tsaren Hajji...
Daga Mustapha Adamu da Jabiru Hassan Gwamnatin Kano da Ƙungiyar Ƴan Jarida masu Kawo Rahotanni kan Hajji da Ummara mai...
Hajj Reporters jigo ce a harkokin aikin Hajji a Nijeriya- Shugaban Hukumar Hajji ta...
Babban Daraktan Hukumar Hajji ta Abuja, Mallam Nasiru Ɗanmallam ya suffanta Independent Hajj Reporters, IHR, da cewa ƙungiyar ƙashin bayan harkokin aikin...
Mahjjata 25 na 2019 sun maka kamfanin sufurin jirgin sama a kotu
Adadin alhazai 25 ne ƴan ƙasar Malaysia suka kai ƙarar wani kamfanin sufurin jirgin sama ƙara a kotu, bayan da suke...
Ba za a buɗe Masallacin Harami ran Arfa da ran Sallah ba
Mataimakin Kwamandan Jami'an Tsaro na musamman a Masallacin Harami a lokacin Hajji, Manjo Janar Mohammed Bin Wasl Al-Ahmadi ya bayyana cewa za a ci...
Kasashe 23 sun amfana da wurin yin amfani da Hady & Adahi – Ma’aikatar...
Ma'aikatar aikin Hajji da Umrah ta Saudi Arabia ta bayyana cewa, a yanzu haka kasashe kusan 23 ne ke cin gajiyar shirin Masarautar Saudiyya...


