An yi gargaɗi kan takardar shaidar Ummara ta bogi

    Ma'aikatar Kula da Harkokin Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta yi jan kunne a kan takardar shaidar Ummara ta bogi.  ...

NAHCON ta fara wayar da kai kan Adashin Gata na Hajji a Jihar Kogi

      Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON), tare da haɗin gwiwar Jihar Kogi ta yi wani taro na wayar da kai ga masu...

‘Yan Arewa Ku Bar Bacci, Ku Farka Ku Kare Kawunanku Daga Kisan Wulakancin Da...

  Daga Imam Murtadha Gusau     Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai   Assalamu Alaikum   Wallahi, tun ranar da aka yiwa...

Indonesia ta kafa sharuɗɗa uku kan Hajjin 2021

  Hukumar Kula da Harkokin Addinai ta Indonesiya ta kafa wasu sharuɗɗa guda uku a kan Hajjin 2021, waɗanda suka zo daidai da tsare-tsaren...

Yadda Addinin Musulunci Ya Magance Matsalar Talauci Da Rashin Aikin Yi

  Daga Imam Murtadha Gusau   Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai   Assalamu Alaikum   Ya ku jama'ah, lallai ku sani, Allah...

A minti 35 kacal ake feshin kashe ƙwayoyin cututtuka a masallacin Harami

      Babban Ofishin Kula da Babban Masallaci Mai tsarki da Masallacin Ma'aiki na gagarumin ƙoƙarin feshin maganin kashe ƙwayoyin cututtuka da na...

COVID-19: Masu harkar Hajji da Ummara na tsananin buƙatar tallafi

 Masu harkokin jigilar Hajji da Ummara sun koka a kan cewa suna tsananin buƙatar tallafi daga gwamnatin tarayya domin su samu su cigaba da...

Adashin Gata na Hajji: Hukumar kula da Alhazai ta Sokoto na daf da fara...

      Hukumar kula da Jin daɗi da Walwalar Alhazai ta Jihar Sokoto ta ce tana daf da fara amfani da sabon tsarin...

NAHCON ta buɗe sabon sashin na yaƙi da zamba

      Hukumar kula da Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ƙaddamar da sabon sashi na yaƙi da zamba da kuma tabbatar da gaskiya...

Tsayar Da Adalci Ga Kowa Shine Kadai Hanyar Magance Matsalolin Tsaron Da Suka Addabe...

    Daga Imam Murtadha Gusau     Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai   Assalamu Alaikum   Ya ku bayin Allah, lallai...