Sanwo Olu zai ƙaddamar da Adashin Gata na Hajji a Legas
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Olusola Sanwo- Olu ya shirya tsaf domin ƙaddamar da shirin Adashin Gata na Hajji ga jihohin da ke...
Sama da mata miliyan ɗaya ne suka yi Ummara daga Oktoba
Babban Ofishin Kula da Harkokin Masallatan Harami Guda Biyu ya ce sama da mata miliyan ɗaya (1,000,000) ne suka yi ibadar Ummara da...
Bauchi za ta fara dawowa da alhazan 2019 ragowar kuɗaɗen su ran Litinin
Hukumar Alhazai Musulmai ta Jihar Bauchi ta ce ta kammala shirin maidowa da alhazan 2019 kuɗaɗen ragin da aka yi na kuɗin...
Alhazan Jihar Bauchi 1653 Ne Zasu Amfana Da #51,000 Na Ragin Kudin Aikin Hajji
Babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jihar Bauchi ne ya bayyana haka. Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Bauchi Karkashin Jagorancin...
Adashin Gata na Hajji: NAHCON ta fara shirin wayar da kai daga kudancin Nijeriya
Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta fara shirin wayar da kai a kan Adashin Gata na Hajji da kudu maso yammacin...
An fara haɗa fim na yadda aka daƙile yaɗuwar korona a Harami
Sashen Yaɗa Labarai da Sadarwa na Babban Ofishin Kula da Harkokin Masallatan Harami Guda Biyu ya fara haɗa wani fim wanda zai nuna...
Jami’in alhazai a Taraba ya rasu
Hukumar Kula da Harkokin Alhazai Musulmai ta Jihar Taraba ta yi rashin jami'in alhazai na ƙaramar hukuma, Alhaji Babayo Umar. A sanarwar...
Shugaban Kula da Masallacin Harami, Abdul Rahman Al Sidais tare da Sheikh Maher...
Shugaban Kula da Masallacin Harami, Abdul Rahman Al Sidais tare da Sheikh Maher Al Muaiqly sun ƙaddamar da sabon injin feshin maganin kashe ƙwayoyin...
Hajji 2021: An samu ƙarancin maniyyata a Indiya saboda korona
Annobar COVID-19, wacce a ka fi sani da cutar korona ta sanya san samu ƙarancin maniyyatan Hajji 2021 a Ƙasar Indiya. ...
YANZU-YANZU: Rukunin farko na alhazai ƴan ƙasashen waje ya sauka a Madina
Birnin Madina ya karɓi rukunin farko na alhazan Ummara waɗanda kai tsaye suka wuce birnin bayan annobar COVID-19. Alhazan, su 136 sun...


