Hajjin 2023: Za a fara jigilar maniyyatan bana ran 21 ga Mayu – GACA
Hukumar Jiragen Sama ta Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023.
Jadawalin da GACA ta fitar...
Saudia ta cire cire shingen hana taɓa jikin Ka’abah
Hukumomin Saudiyya sun cire shingen da suka sanya don hana alhazai tabawa da kuma sumbatar Al-Hajar Al-Aswad da kuma Kaʿabah.
An cire kariyar ne wadda...
Hukumar Alhazan Sokoto ta umarci mahajjata da su duba sunayensu domin kwasosu zuwa Nijeriya
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Sokoto na kira ga mahajjatan jirgi na farko da suje su duba sunayensu a bakin masaukinsu.
Hukumar ta ce...
YANZU-YANZU: Za a fara kwaso alhazan Nijeriya zuwa gida a ranar Friday
A ranar Juma'a, 15 ga watan Yuli ne za a fara jigilar maniyyatan Nijeriya da ga ƙasar Saudiyya zuwa Nijeriya.
Shugaban Hukumar NAHCON, Barista Zikirullah...
Hajjin bana: Gwamnatin Legas za ta mayar wa maniyyatan da basu samu kujera ba...
Gwamnatin jihar Legas ta ce za ta mayar wa da maniyyata aikin Hajji kuɗaɗen su da suka biya amma basu samu kujera ba a...
Hajjin 2022: Mun tanadi masaukai daf da Harami – Hukumar Alhazai ta Katsina
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta tanadi masaukai masu kyau ga maniyyatanta a kusa da Masallacin Harami na Makka a Hajjin 2022.
Babban Daraktan...
Hajj 2022: Kar ku ɗauki hayar kamfanonin jirage da su watsar da alhazan Nijeriya,...
Ƙungiyar mai zaman kanta da ke kawo Rahotanni da sa ido kan Aikin Hajji da Ummara, IHR, ta buƙaci Hukumar Hajji ta Ƙasa,...
Omicron: Nigeria ta nemi Saudiya ta ɗage mata takunkumin zuwa ƙasar
Gwamnatin Nijeriya ta miƙawa Saudi Arebiya bukatarta ta ɗage dakatarwar shiga ƙasar da ta yi sakamakon ɓullar sabon nau'in korona na Omicron.
Ƙaramin Ministan Harkokin...
Tunisia za ta yi wa maniyyata 195,000 rijistar Hajjin 2022
Ministan Harkokin Addinai na Tunisia, Ibrahim Chaibi ya baiyana cewa za a yi wa maniyyata 195,000 rijistar Hajji 2022 kafin Saudi Arebiya ta fitar...
Sau ɗaya tak alhazai za su yi Ummara a watan Ramadana- Saudiyya
Ma'aikatar harkokin Hajji da Ummara ta ƙasar Saudi Arebiya a ranar Lahadi ta bayyana cewa sau ɗaya tak alhaji ko hajiya za ta yi...











